Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 56 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿وَمَا نُرۡسِلُ ٱلۡمُرۡسَلِينَ إِلَّا مُبَشِّرِينَ وَمُنذِرِينَۚ وَيُجَٰدِلُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِٱلۡبَٰطِلِ لِيُدۡحِضُواْ بِهِ ٱلۡحَقَّۖ وَٱتَّخَذُوٓاْ ءَايَٰتِي وَمَآ أُنذِرُواْ هُزُوٗا ﴾
[الكَهف: 56]
﴿وما نرسل المرسلين إلا مبشرين ومنذرين ويجادل الذين كفروا بالباطل ليدحضوا به﴾ [الكَهف: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu aika Manzanni ba face suna masu bayar da bushara kuma masu gargaɗi, kuma waɗanda suka kafirta suna jidali da ƙarya domin su ɓata gaskiya da ita, kuma suka riƙi ayoyi Na da abin da aka yi musu gargaɗi da shi abin izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aika Manzanni ba face suna masu bayar da bushara kuma masu gargaɗi, kuma waɗanda suka kafirta suna jidali da ƙarya domin su ɓata gaskiya da ita, kuma suka riƙi ayoyiNa da abin da aka yi musu gargaɗi da shi abin izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aika Manzanni ba fãce sunã mãsu bãyar da bushãra kuma mãsu gargaɗi, kuma waɗanda suka kãfirta sunã jidãli da ƙarya dõmin su ɓãta gaskiya da ita, kuma suka riƙi ãyõyiNa da abin da aka yi musu gargaɗi da shi abin izgili |