Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 70 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿قَالَ فَإِنِ ٱتَّبَعۡتَنِي فَلَا تَسۡـَٔلۡنِي عَن شَيۡءٍ حَتَّىٰٓ أُحۡدِثَ لَكَ مِنۡهُ ذِكۡرٗا ﴾
[الكَهف: 70]
﴿قال فإن اتبعتني فلا تسألني عن شيء حتى أحدث لك منه ذكرا﴾ [الكَهف: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "To idan ka bi ni to kada ka tambaye ni daga kome sai na labarta maka ambato* daga gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "To idan ka bi ni to kada ka tambaye ni daga kome sai na labarta maka ambato daga gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "To idan ka bĩ ni to kada ka tambaye ni daga kõme sai na lãbarta maka ambato daga gare shi |