Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 69 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿قَالَ سَتَجِدُنِيٓ إِن شَآءَ ٱللَّهُ صَابِرٗا وَلَآ أَعۡصِي لَكَ أَمۡرٗا ﴾
[الكَهف: 69]
﴿قال ستجدني إن شاء الله صابرا ولا أعصي لك أمرا﴾ [الكَهف: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Za ka same ni, in Allah Ya so mai haƙuri kuma ba zan saɓa maka ba ga wani umurni |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Za ka same ni, in Allah Ya so mai haƙuri kuma ba zan saɓa maka ba ga wani umurni |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Za ka sãme ni, in Allah Yã so mai haƙuri kuma bã zan sãɓa maka ba ga wani umurni |