Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 72 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿قَالَ أَلَمۡ أَقُلۡ إِنَّكَ لَن تَسۡتَطِيعَ مَعِيَ صَبۡرٗا ﴾
[الكَهف: 72]
﴿قال ألم أقل إنك لن تستطيع معي صبرا﴾ [الكَهف: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ashe ban ce, lalle kai, ba za ka iya yin haƙuri tare da ni ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ashe ban ce, lalle kai, ba za ka iya yin haƙuri tare da ni ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ashe ban ce, lalle kai, bã za ka iya yin haƙuri tãre da ni ba |