Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 73 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿قَالَ لَا تُؤَاخِذۡنِي بِمَا نَسِيتُ وَلَا تُرۡهِقۡنِي مِنۡ أَمۡرِي عُسۡرٗا ﴾
[الكَهف: 73]
﴿قال لا تؤاخذني بما نسيت ولا ترهقني من أمري عسرا﴾ [الكَهف: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Kada ka kama ni da abin da na manta kuma kada ka kallafa mini tsanani ga al'amarina |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kada ka kama ni da abin da na manta kuma kada ka kallafa mini tsanani ga al'amarina |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kada ka kãma ni da abin da na manta kuma kada ka kallafa mini tsanani ga al'amarĩna |