Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 93 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿حَتَّىٰٓ إِذَا بَلَغَ بَيۡنَ ٱلسَّدَّيۡنِ وَجَدَ مِن دُونِهِمَا قَوۡمٗا لَّا يَكَادُونَ يَفۡقَهُونَ قَوۡلٗا ﴾
[الكَهف: 93]
﴿حتى إذا بلغ بين السدين وجد من دونهما قوما لا يكادون يفقهون﴾ [الكَهف: 93]
Abubakar Mahmood Jummi Har a lokacin da ya isa a tsakanin duwatsu biyu, ya sami waɗansu mutane daga gabaninsu. Ba su yi kusa su fahimci magana ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Har a lokacin da ya isa a tsakanin duwatsu biyu, ya sami waɗansu mutane daga gabaninsu. Ba su yi kusa su fahimci magana ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Har a lõkacin da ya isa a tsakãnin duwãtsu biyu, ya sãmi waɗansu mutãne daga gabãninsu. Ba su yi kusa su fahimci magana ba |