Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 94 - الكَهف - Page - Juz 16
﴿قَالُواْ يَٰذَا ٱلۡقَرۡنَيۡنِ إِنَّ يَأۡجُوجَ وَمَأۡجُوجَ مُفۡسِدُونَ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَهَلۡ نَجۡعَلُ لَكَ خَرۡجًا عَلَىٰٓ أَن تَجۡعَلَ بَيۡنَنَا وَبَيۡنَهُمۡ سَدّٗا ﴾
[الكَهف: 94]
﴿قالوا ياذا القرنين إن يأجوج ومأجوج مفسدون في الأرض فهل نجعل لك﴾ [الكَهف: 94]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ya Zulƙarnaini! Lalle ne Yajuja da Majuja masu ɓarna ne a cikin ƙasa. To, ko za mu Sanya haraji saboda kai, a kan ka sanya wani danni a tsakaninmu da tsakaninsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya Zulƙarnaini! Lalle ne Yajuja da Majuja masu ɓarna ne a cikin ƙasa. To, ko za mu Sanya haraji saboda kai, a kan ka sanya wani danni a tsakaninmu da tsakaninsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Yã Zulƙarnaini! Lalle ne Yãjũja da Majũja mãsu ɓarna ne a cikin ƙasa. To, ko zã mu Sanya harãji sabõda kai, a kan ka sanya wani danni a tsakãninmu da tsakãninsu |