Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 13 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَحَنَانٗا مِّن لَّدُنَّا وَزَكَوٰةٗۖ وَكَانَ تَقِيّٗا ﴾
[مَريَم: 13]
﴿وحنانا من لدنا وزكاة وكان تقيا﴾ [مَريَم: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma (Muka sanya shi) abin girmamawa daga gun Mu, kuma mai albarka, kuma ya kasance mai ɗa'a da taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (Muka sanya shi) abin girmamawa daga gunMu, kuma mai albarka, kuma ya kasance mai ɗa'a da taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (Muka sanya shi) abin girmamãwa daga gunMu, kuma mai albarka, kuma ya kasance mai ɗã'ã da taƙawa |