Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 14 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَبَرَّۢا بِوَٰلِدَيۡهِ وَلَمۡ يَكُن جَبَّارًا عَصِيّٗا ﴾
[مَريَم: 14]
﴿وبرا بوالديه ولم يكن جبارا عصيا﴾ [مَريَم: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mai biyayya ga mahaifan sa biyu, kuma bai kasance mai girman kai mai saɓo ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mai biyayya ga mahaifansa biyu, kuma bai kasance mai girman kai mai saɓo ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mai biyayya ga mahaifansa biyu, kuma bai kasance mai girman kai mai sãɓo ba |