Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 12 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿يَٰيَحۡيَىٰ خُذِ ٱلۡكِتَٰبَ بِقُوَّةٖۖ وَءَاتَيۡنَٰهُ ٱلۡحُكۡمَ صَبِيّٗا ﴾
[مَريَم: 12]
﴿يايحيى خذ الكتاب بقوة وآتيناه الحكم صبيا﴾ [مَريَم: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Ya kai Yahaya! Ka kama littafi da ƙarfi. Kuma Muka ba shi hukunci yana yaro |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Yahaya! Ka kama littafi da ƙarfi. Kuma Muka ba shi hukunci yana yaro |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Yahaya! Ka kãma littãfi da ƙarfi. Kuma Muka bã shi hukunci yanã yãro |