Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 101 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَلَمَّا جَآءَهُمۡ رَسُولٞ مِّنۡ عِندِ ٱللَّهِ مُصَدِّقٞ لِّمَا مَعَهُمۡ نَبَذَ فَرِيقٞ مِّنَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡكِتَٰبَ كِتَٰبَ ٱللَّهِ وَرَآءَ ظُهُورِهِمۡ كَأَنَّهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 101]
﴿ولما جاءهم رسول من عند الله مصدق لما معهم نبذ فريق من﴾ [البَقَرَة: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da wani manzo (Muhammadu) daga wurin Allah ya je musu, mai gaskatawa ga abin da yake tare da su, sai wani ɓangare daga waɗanda aka bai wa Littafi, suka yar da Littafin (Alƙur'anin) Allah a bayan bayansu, kamar dai su ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da wani manzo (Muhammadu) daga wurin Allah ya je musu, mai gaskatawa ga abin da yake tare da su, sai wani ɓangare daga waɗanda aka bai wa Littafi, suka yar da Littafin (Alƙur'anin) Allah a bayan bayansu, kamar dai su ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da wani manzo (Muhammadu) daga wurin Allah ya je musu, mai gaskatãwa ga abin da yake tãre da su, sai wani ɓangare daga waɗanda aka bai wa Littãfi, suka yar da Littãfin (Alƙur'ãnin) Allah a bãyan bãyansu, kamar dai sũ ba su sani ba |