Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 164 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿إِنَّ فِي خَلۡقِ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَٱخۡتِلَٰفِ ٱلَّيۡلِ وَٱلنَّهَارِ وَٱلۡفُلۡكِ ٱلَّتِي تَجۡرِي فِي ٱلۡبَحۡرِ بِمَا يَنفَعُ ٱلنَّاسَ وَمَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مِن مَّآءٖ فَأَحۡيَا بِهِ ٱلۡأَرۡضَ بَعۡدَ مَوۡتِهَا وَبَثَّ فِيهَا مِن كُلِّ دَآبَّةٖ وَتَصۡرِيفِ ٱلرِّيَٰحِ وَٱلسَّحَابِ ٱلۡمُسَخَّرِ بَيۡنَ ٱلسَّمَآءِ وَٱلۡأَرۡضِ لَأٓيَٰتٖ لِّقَوۡمٖ يَعۡقِلُونَ ﴾
[البَقَرَة: 164]
﴿إن في خلق السموات والأرض واختلاف الليل والنهار والفلك التي تجري في﴾ [البَقَرَة: 164]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, a cikin halittar sammai da ƙasa, da saɓawar dare da yini, da jirage wadaɗnda suke gudana a cikin teku (ɗauke) da abin da yake amfanin mutane, da abin da Allah Ya saukar daga sama daga ruwa, sai Ya rayar da ƙasa da shi a bayan mutuwarta, kuma Ya watsa, a cikinta, daga dukan dabba, kuma da juyawar iskoki da girgije horarre a tsakanin sama da ƙasa; haƙiƙa, akwaiayoyi ga mutane masu yin hankali |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, a cikin halittar sammai da ƙasa, da saɓawar dare da yini, da jirage wadaɗnda suke gudana a cikin teku (ɗauke) da abin da yake amfanin mutane, da abin da Allah Ya saukar daga sama daga ruwa, sai Ya rayar da ƙasa da shi a bayan mutuwarta, kuma Ya watsa, a cikinta, daga dukan dabba, kuma da juyawar iskoki da girgije horarre a tsakanin sama da ƙasa; haƙiƙa, akwaiayoyi ga mutane masu yin hankali |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, a cikin halittar sammai da ƙasa, da sãɓãwar dare da yini, da jirãge wadaɗnda suke gudana a cikin tẽku (ɗauke) da abin da yake amfãnin mutãne, da abin da Allah Ya saukar daga sama daga ruwa, sai Ya rãyar da ƙasa da shi a bãyan mutuwarta, kuma Ya wãtsa, a cikinta, daga dukan dabba, kuma da jũyãwar iskõki da girgije hõrarre a tsakãnin sama da ƙasa; haƙĩƙa, akwaiãyõyi ga mutãne mãsu yin hankali |