Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 165 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يَتَّخِذُ مِن دُونِ ٱللَّهِ أَندَادٗا يُحِبُّونَهُمۡ كَحُبِّ ٱللَّهِۖ وَٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ أَشَدُّ حُبّٗا لِّلَّهِۗ وَلَوۡ يَرَى ٱلَّذِينَ ظَلَمُوٓاْ إِذۡ يَرَوۡنَ ٱلۡعَذَابَ أَنَّ ٱلۡقُوَّةَ لِلَّهِ جَمِيعٗا وَأَنَّ ٱللَّهَ شَدِيدُ ٱلۡعَذَابِ ﴾
[البَقَرَة: 165]
﴿ومن الناس من يتخذ من دون الله أندادا يحبونهم كحب الله والذين﴾ [البَقَرَة: 165]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma akwai daga mutane wanda yake riƙon kinaye, baicin Allah, suna son su, kamar son Allah, kuma waɗanda suka yi imani ne mafiya tsananin so* ga Allah. Kuma da waɗanda** suka yi zalunci, suna ganin lokacin da za su ga azaba, da cewa lalle ne ƙarfi ga Allah yake duka, da cewa lalle neAllah Mai tsananin azaba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga mutane wanda yake riƙon kinaye, baicin Allah, suna son su, kamar son Allah, kuma waɗanda suka yi imani ne mafiya tsananin so ga Allah. Kuma da waɗanda suka yi zalunci, suna ganin lokacin da za su ga azaba, da cewa lalle ne ƙarfi ga Allah yake duka, da cewa lalle neAllah Mai tsananin azaba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma akwai daga mutãne wanda yake riƙon kinãye, baicin Allah, suna son su, kamar son Allah, kuma waɗanda suka yi ĩmãni ne mafiya tsananin so ga Allah. Kuma dã waɗanda suka yi zãlunci, suna ganin lõkacin da zã su ga azãba, da cewa lalle ne ƙarfi ga Allah yake duka, da cẽwa lalle neAllah Mai tsananin azãba ne |