Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 2 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿ذَٰلِكَ ٱلۡكِتَٰبُ لَا رَيۡبَۛ فِيهِۛ هُدٗى لِّلۡمُتَّقِينَ ﴾ 
[البَقَرَة: 2]
﴿ذلك الكتاب لا ريب فيه هدى للمتقين﴾ [البَقَرَة: 2]
| Abubakar Mahmood Jummi Wancan ne Littafi, babu shakka a cikinsa, shiriya ne ga masu taƙawa | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne Littafi, babu shakka a cikinsa, shiriya ne ga masu taƙawa | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Wãncan ne Littãfi, bãbu shakka a cikinsa, shiriya ne ga mãsu taƙawa |