Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 230 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿فَإِن طَلَّقَهَا فَلَا تَحِلُّ لَهُۥ مِنۢ بَعۡدُ حَتَّىٰ تَنكِحَ زَوۡجًا غَيۡرَهُۥۗ فَإِن طَلَّقَهَا فَلَا جُنَاحَ عَلَيۡهِمَآ أَن يَتَرَاجَعَآ إِن ظَنَّآ أَن يُقِيمَا حُدُودَ ٱللَّهِۗ وَتِلۡكَ حُدُودُ ٱللَّهِ يُبَيِّنُهَا لِقَوۡمٖ يَعۡلَمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 230]
﴿فإن طلقها فلا تحل له من بعد حتى تنكح زوجا غيره فإن﴾ [البَقَرَة: 230]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan idan ya sake ta (na uku), to, ba ta halatta a gare shi, daga baya, sai ta yi jima'i da wani miji waninsa. Sa'an nan idan (sabon mijin, watau na biyu) ya sake ta, to, babu laifi a kansu ga su koma wa (auren) juna, idan sun (mijin farko da matar) yi zaton cewa za su tsayar da iyakokin Allah, kuma waɗancan dokokin Allah ne Yana bayyana su ga mutane waɗanda suke sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan ya sake ta (na uku), to, ba ta halatta a gare shi, daga baya, sai ta yi jima'i da wani miji waninsa. Sa'an nan idan (sabon mijin, watau na biyu) ya sake ta, to, babu laifi a kansu ga su koma wa (auren) juna, idan sun (mijin farko da matar) yi zaton cewa za su tsayar da iyakokin Allah, kuma waɗancan dokokin Allah ne Yana bayyana su ga mutane waɗanda suke sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan ya sake ta (na uku), to, bã ta halatta a gare shi, daga bãya, sai tã yi jima'i da wani miji waninsa. Sa'an nan idan (sãbon mijin, watau na biyu) ya sake ta, to, bãbu laifi a kansu ga su kõma wa (auren) jũna, idan sun (mijin farko da matar) yi zaton cẽwa zã su tsayar da iyãkõkin Allah, kuma waɗancan dõkõkin Allah ne Yana bayyana su ga mutãne waɗanda suke sani |