×

Shi ne Wanda Ya halitta muku abin da ke a cikin ƙasa 2:29 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:29) ayat 29 in Hausa

2:29 Surah Al-Baqarah ayat 29 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 29 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿هُوَ ٱلَّذِي خَلَقَ لَكُم مَّا فِي ٱلۡأَرۡضِ جَمِيعٗا ثُمَّ ٱسۡتَوَىٰٓ إِلَى ٱلسَّمَآءِ فَسَوَّىٰهُنَّ سَبۡعَ سَمَٰوَٰتٖۚ وَهُوَ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 29]

Shi ne Wanda Ya halitta muku abin da ke a cikin ƙasa gaba ɗaya, sa'an nan kuma Ya daidaita* zuwa sama, sa'an nan Y a aikata su sammai bakwai. Kuma Shi ga dukan kõmai Masani ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: هو الذي خلق لكم ما في الأرض جميعا ثم استوى إلى السماء, باللغة الهوسا

﴿هو الذي خلق لكم ما في الأرض جميعا ثم استوى إلى السماء﴾ [البَقَرَة: 29]

Abubakar Mahmood Jummi
Shi ne Wanda Ya halitta muku abin da ke a cikin ƙasa gaba ɗaya, sa'an nan kuma Ya daidaita* zuwa sama, sa'an nan Y a aikata su sammai bakwai. Kuma Shi ga dukan komai Masani ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Shi ne Wanda Ya halitta muku abin da ke a cikin ƙasa gaba ɗaya, sa'an nan kuma Ya daidaita zuwa sama, sa'an nan Y a aikata su sammai bakwai. Kuma Shi ga dukan komai Masani ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Shi ne Wanda Ya halitta muku abin da ke a cikin ƙasa gaba ɗaya, sa'an nan kuma Ya daidaita zuwa sama, sa'an nan Y a aikata su sammai bakwai. Kuma Shi ga dukan kõmai Masani ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek