×

Yaya kuke kãficewa da Allah, alhãli kuwa kun kasance matattu sa'an nan 2:28 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:28) ayat 28 in Hausa

2:28 Surah Al-Baqarah ayat 28 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 28 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿كَيۡفَ تَكۡفُرُونَ بِٱللَّهِ وَكُنتُمۡ أَمۡوَٰتٗا فَأَحۡيَٰكُمۡۖ ثُمَّ يُمِيتُكُمۡ ثُمَّ يُحۡيِيكُمۡ ثُمَّ إِلَيۡهِ تُرۡجَعُونَ ﴾
[البَقَرَة: 28]

Yaya kuke kãficewa da Allah, alhãli kuwa kun kasance matattu sa'an nan Ya rãyar da ku, sa'nnan kuma Ya matar da ku, sa'an nan kuma Ya rãya ku, sa'an nan zuwa gare Shi ake mayar da ku

❮ Previous Next ❯

ترجمة: كيف تكفرون بالله وكنتم أمواتا فأحياكم ثم يميتكم ثم يحييكم ثم إليه, باللغة الهوسا

﴿كيف تكفرون بالله وكنتم أمواتا فأحياكم ثم يميتكم ثم يحييكم ثم إليه﴾ [البَقَرَة: 28]

Abubakar Mahmood Jummi
Yaya kuke kaficewa da Allah, alhali kuwa kun kasance matattu sa'an nan Ya rayar da ku, sa'nnan kuma Ya matar da ku, sa'an nan kuma Ya raya ku, sa'an nan zuwa gare Shi ake mayar da ku
Abubakar Mahmoud Gumi
Yaya kuke kafirta da Allah, alhali kuwa kun kasance matattu sa'an nan Ya rayar da ku, sa'nnan kuma Ya matar da ku, sa'an nan kuma Ya raya ku, sa'an nan zuwa gare Shi ake mayar da ku
Abubakar Mahmoud Gumi
Yaya kuke kãfirta da Allah, alhãli kuwa kun kasance matattu sa'an nan Ya rãyar da ku, sa'nnan kuma Ya matar da ku, sa'an nan kuma Ya rãya ku, sa'an nan zuwa gare Shi ake mayar da ku
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek