Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 36 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿فَأَزَلَّهُمَا ٱلشَّيۡطَٰنُ عَنۡهَا فَأَخۡرَجَهُمَا مِمَّا كَانَا فِيهِۖ وَقُلۡنَا ٱهۡبِطُواْ بَعۡضُكُمۡ لِبَعۡضٍ عَدُوّٞۖ وَلَكُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ مُسۡتَقَرّٞ وَمَتَٰعٌ إِلَىٰ حِينٖ ﴾
[البَقَرَة: 36]
﴿فأزلهما الشيطان عنها فأخرجهما مما كانا فيه وقلنا اهبطوا بعضكم لبعض عدو﴾ [البَقَرَة: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Shaiɗan ya talalaɓantar da su ga barinta, sai ya fitar da su daga abin da suka kasance a cikinsa. Kuma muka ce: "Sashenku na maƙiyi ga sashe, kuma kuna da a cikin ƙasa matabbata da jin daɗi zuwa ga wani lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Shaiɗan ya talalaɓantar da su ga barinta, sai ya fitar da su daga abin da suka kasance a cikinsa. Kuma muka ce: "Sashenku na maƙiyi ga sashe, kuma kuna da a cikin ƙasa matabbata da jin daɗi zuwa ga wani lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Shaiɗan ya talãlãɓantar da su ga barinta, sai ya fitar da su daga abin da suka kasance a cikinsa. Kuma muka ce: "Sãshenku nã maƙiyi ga sãshe, kuma kuna da a cikin ƙasa matabbata da jin dãɗi zuwa ga wani lõkaci |