Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 37 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿فَتَلَقَّىٰٓ ءَادَمُ مِن رَّبِّهِۦ كَلِمَٰتٖ فَتَابَ عَلَيۡهِۚ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلتَّوَّابُ ٱلرَّحِيمُ ﴾
[البَقَرَة: 37]
﴿فتلقى آدم من ربه كلمات فتاب عليه إنه هو التواب الرحيم﴾ [البَقَرَة: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Adam ya karɓi wasu kalmomi daga Ubangjjinsa, saboda haka ya karɓi tuba a kansa. Lalle ne Shi, Shi ne Mai karɓar tuba, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Adam ya karɓi wasu kalmomi daga Ubangjjinsa, saboda haka ya karɓi tuba a kansa. Lalle ne Shi, Shi ne Mai karɓar tuba, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Ãdam ya karɓi wasu kalmõmi daga Ubangjjinsa, sabõda haka ya karɓi tũba a kansa. Lalle ne Shi, Shĩ ne Mai karɓar tũba, Mai jin ƙai |