×

Kuma muka ce: "Ya Ãdam! Ka zauna kai da matarka a gidan 2:35 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:35) ayat 35 in Hausa

2:35 Surah Al-Baqarah ayat 35 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 35 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿وَقُلۡنَا يَٰٓـَٔادَمُ ٱسۡكُنۡ أَنتَ وَزَوۡجُكَ ٱلۡجَنَّةَ وَكُلَا مِنۡهَا رَغَدًا حَيۡثُ شِئۡتُمَا وَلَا تَقۡرَبَا هَٰذِهِ ٱلشَّجَرَةَ فَتَكُونَا مِنَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[البَقَرَة: 35]

Kuma muka ce: "Ya Ãdam! Ka zauna kai da matarka a gidan Aljanna, kuma ku ci daga gare ta, bisa wadãta, inda kuke so, kuma kada ku kusanci wannan itãciyar, har ku kasance daga azzãlumai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقلنا ياآدم اسكن أنت وزوجك الجنة وكلا منها رغدا حيث شئتما ولا, باللغة الهوسا

﴿وقلنا ياآدم اسكن أنت وزوجك الجنة وكلا منها رغدا حيث شئتما ولا﴾ [البَقَرَة: 35]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma muka ce: "Ya Adam! Ka zauna kai da matarka a gidan Aljanna, kuma ku ci daga gare ta, bisa wadata, inda kuke so, kuma kada ku kusanci wannan itaciyar, har ku kasance daga azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma muka ce: "Ya Adam! Ka zauna kai da matarka a gidan Aljanna, kuma ku ci daga gare ta, bisa wadata, inda kuke so, kuma kada ku kusanci wannan itaciyar, har ku kasance daga azzalumai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma muka ce: "Ya Ãdam! Ka zauna kai da matarka a gidan Aljanna, kuma ku ci daga gare ta, bisa wadãta, inda kuke so, kuma kada ku kusanci wannan itãciyar, har ku kasance daga azzãlumai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek