Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 39 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَكَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَآ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلنَّارِۖ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ ﴾ 
[البَقَرَة: 39]
﴿والذين كفروا وكذبوا بآياتنا أولئك أصحاب النار هم فيها خالدون﴾ [البَقَرَة: 39]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗan da suka kafirta, kuma suka ƙaryata game da ayoyinMu, waɗannan su ne abokan Wuta; su a cikinta madawwama ne  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta, kuma suka ƙaryata game da ayoyinMu, waɗannan su ne abokan Wuta; su a cikinta madawwama ne  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta, kuma suka ƙaryata game da ãyõyinMu, waɗannan sũ ne abõkan Wuta; sũ a cikinta madawwama ne  |