Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 38 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿قُلۡنَا ٱهۡبِطُواْ مِنۡهَا جَمِيعٗاۖ فَإِمَّا يَأۡتِيَنَّكُم مِّنِّي هُدٗى فَمَن تَبِعَ هُدَايَ فَلَا خَوۡفٌ عَلَيۡهِمۡ وَلَا هُمۡ يَحۡزَنُونَ ﴾
[البَقَرَة: 38]
﴿قلنا اهبطوا منها جميعا فإما يأتينكم مني هدى فمن تبع هداي فلا﴾ [البَقَرَة: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Muka ce: "Ku ku sauka daga gare ta gaba ɗaya. To, imma lalle shiriya ta je muku daga gare Ni, to, wanda ya bi shiriya ta to, babu tsoro a kansu, kuma ba su yin baƙin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Muka ce: "Ku ku sauka daga gare ta gaba ɗaya. To, imma lalle shiriya ta je muku daga gare Ni, to, wanda ya bi shiriya ta to, babu tsoro a kansu, kuma ba su yin baƙin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Muka ce: "Ku ku sauka daga gare ta gabã ɗaya. To, imma lalle shiriya ta je muku daga gare Ni, to, wanda ya bi shiriya ta to, bãbu tsõro a kansu, kuma bã su yin baƙin ciki |