Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 48 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَٱتَّقُواْ يَوۡمٗا لَّا تَجۡزِي نَفۡسٌ عَن نَّفۡسٖ شَيۡـٔٗا وَلَا يُقۡبَلُ مِنۡهَا شَفَٰعَةٞ وَلَا يُؤۡخَذُ مِنۡهَا عَدۡلٞ وَلَا هُمۡ يُنصَرُونَ ﴾
[البَقَرَة: 48]
﴿واتقوا يوما لا تجزي نفس عن نفس شيئا ولا يقبل منها شفاعة﴾ [البَقَرَة: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku ji tsron wani yini, (a cikinsa) rai ba ya Wadatar da wani rai da kome, kuma ba a karɓar ceto daga gareshi, kuma ba a karɓar fansa daga gare shi, kuma ba su zama ana taimakon su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku ji tsron wani yini, (a cikinsa) rai ba ya Wadatar da wani rai da kome, kuma ba a karɓar ceto daga gareshi, kuma ba a karɓar fansa daga gare shi, kuma ba su zama ana taimakon su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku ji tsron wani yini, (a cikinsa) rai bã ya Wadãtar da wani rai da kõme, kuma bã a karɓar cetõ daga gareshi, kuma ba a karɓar fansa daga gare shi, kuma bã su zama ana taimakon su ba |