Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 73 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿فَقُلۡنَا ٱضۡرِبُوهُ بِبَعۡضِهَاۚ كَذَٰلِكَ يُحۡيِ ٱللَّهُ ٱلۡمَوۡتَىٰ وَيُرِيكُمۡ ءَايَٰتِهِۦ لَعَلَّكُمۡ تَعۡقِلُونَ ﴾
[البَقَرَة: 73]
﴿فقلنا اضربوه ببعضها كذلك يحي الله الموتى ويريكم آياته لعلكم تعقلون﴾ [البَقَرَة: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka ce: "Ku doke shi da wani sashenta." Kamar wancan ne Allah Yake rayar da matattu, kuma Ya nuna muku ayoyinSa, tsammaninku kuna hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka ce: "Ku doke shi da wani sashenta." Kamar wancan ne Allah Yake rayar da matattu, kuma Ya nuna muku ayoyinSa, tsammaninku kuna hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka ce: "Ku dõke shi da wani sãshenta." Kamar wancan ne Allah Yake rãyar da matattu, kuma Ya nũna muku ayõyinSa, tsammãninku kuna hankalta |