×

Kuma a lõkacin da kuka yi kisan kai, kuka dinga tunkuɗa wa 2:72 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:72) ayat 72 in Hausa

2:72 Surah Al-Baqarah ayat 72 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 72 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿وَإِذۡ قَتَلۡتُمۡ نَفۡسٗا فَٱدَّٰرَٰٔتُمۡ فِيهَاۖ وَٱللَّهُ مُخۡرِجٞ مَّا كُنتُمۡ تَكۡتُمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 72]

Kuma a lõkacin da kuka yi kisan kai, kuka dinga tunkuɗa wa jũna laifĩ a cikinsa,* kuma Allah Mai fitar da abin da kuka kasance kuna ɓõyẽwa ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذ قتلتم نفسا فادارأتم فيها والله مخرج ما كنتم تكتمون, باللغة الهوسا

﴿وإذ قتلتم نفسا فادارأتم فيها والله مخرج ما كنتم تكتمون﴾ [البَقَرَة: 72]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a lokacin da kuka yi kisan kai, kuka dinga tunkuɗa wa juna laifi a cikinsa,* kuma Allah Mai fitar da abin da kuka kasance kuna ɓoyewa ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lokacin da kuka yi kisan kai, kuka dinga tunkuɗa wa juna laifi a cikinsa, kuma Allah Mai fitar da abin da kuka kasance kuna ɓoyewa ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lõkacin da kuka yi kisan kai, kuka dinga tunkuɗa wa jũna laifĩ a cikinsa, kuma Allah Mai fitar da abin da kuka kasance kuna ɓõyẽwa ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek