Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 87 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا مُوسَى ٱلۡكِتَٰبَ وَقَفَّيۡنَا مِنۢ بَعۡدِهِۦ بِٱلرُّسُلِۖ وَءَاتَيۡنَا عِيسَى ٱبۡنَ مَرۡيَمَ ٱلۡبَيِّنَٰتِ وَأَيَّدۡنَٰهُ بِرُوحِ ٱلۡقُدُسِۗ أَفَكُلَّمَا جَآءَكُمۡ رَسُولُۢ بِمَا لَا تَهۡوَىٰٓ أَنفُسُكُمُ ٱسۡتَكۡبَرۡتُمۡ فَفَرِيقٗا كَذَّبۡتُمۡ وَفَرِيقٗا تَقۡتُلُونَ ﴾
[البَقَرَة: 87]
﴿ولقد آتينا موسى الكتاب وقفينا من بعده بالرسل وآتينا عيسى ابن مريم﴾ [البَقَرَة: 87]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Munbai wa Musa Littafi, kuma Mun biyar daga bayansa da wasu Manzanni, kuma Muka bai wa Isa ɗan Maryama hujjoji bayyanannu, kuma Muka ƙarfafa shi da Ruhi mai tsarki*. Shinfa, ko da yaushe wani manzo ya je muku tare da abin da rayukanku ba su so, sai ku kangara, wani ɓangare kun ƙaryata, kuma wani ɓangare kuna kashewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Munbai wa Musa Littafi, kuma Mun biyar daga bayansa da wasu Manzanni, kuma Muka bai wa Isa ɗan Maryama hujjoji bayyanannu, kuma Muka ƙarfafa shi da Ruhi mai tsarki. Shinfa, ko da yaushe wani manzo ya je muku tare da abin da rayukanku ba su so, sai ku kangara, wani ɓangare kun ƙaryata, kuma wani ɓangare kuna kashewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Munbai wa Mũsã Littãfi, kuma Mun biyar daga bãyansa da wasu Manzanni, kuma Muka bai wa Ĩsã ɗan Maryama hujjõji bayyanannu, kuma Muka ƙarfafa shi da Rũhi mai tsarki. Shinfa, kõ da yaushe wani manzo ya je muku tãre da abin da rãyukanku bã su so, sai ku kangara, wani ɓangare kun ƙaryata, kuma wani ɓangare kuna kashẽwa |