Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 86 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ ٱشۡتَرَوُاْ ٱلۡحَيَوٰةَ ٱلدُّنۡيَا بِٱلۡأٓخِرَةِۖ فَلَا يُخَفَّفُ عَنۡهُمُ ٱلۡعَذَابُ وَلَا هُمۡ يُنصَرُونَ ﴾
[البَقَرَة: 86]
﴿أولئك الذين اشتروا الحياة الدنيا بالآخرة فلا يخفف عنهم العذاب ولا هم﴾ [البَقَرَة: 86]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗan nan su ne waɗan da suka sayi rayuwar duniya da Lahira, domin haka ba za a sauƙaƙa azaba ba daga kansu, kuma su, ba ataimakonsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan su ne waɗanda suka sayi rayuwar duniya da Lahira, domin haka ba za a sauƙaƙa azaba ba daga kansu, kuma su, ba ataimakonsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan su ne waɗanda suka sayi rãyuwar dũniya da Lãhira, dõmin haka bã zã a sauƙaƙa azãba ba daga kansu, kuma sũ, bã ataimakonsu |