Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 105 - طه - Page - Juz 16
﴿وَيَسۡـَٔلُونَكَ عَنِ ٱلۡجِبَالِ فَقُلۡ يَنسِفُهَا رَبِّي نَسۡفٗا ﴾
[طه: 105]
﴿ويسألونك عن الجبال فقل ينسفها ربي نسفا﴾ [طه: 105]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna tambayar ka daga duwatsu* sai ka ce: "Ubangijina Yana sheƙe su sheƙewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna tambayar ka daga duwatsu sai ka ce: "Ubangijina Yana sheƙe su sheƙewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã tambayar ka daga duwãtsu sai ka ce: "Ubangijina Yana shẽƙe su shẽƙẽwa |