Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 42 - طه - Page - Juz 16
﴿ٱذۡهَبۡ أَنتَ وَأَخُوكَ بِـَٔايَٰتِي وَلَا تَنِيَا فِي ذِكۡرِي ﴾
[طه: 42]
﴿اذهب أنت وأخوك بآياتي ولا تنيا في ذكري﴾ [طه: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Ka tafi kai da ɗan uwanka game da ayoyi Na, kuma kada ku yi rauni ga ambato Na |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka tafi kai da ɗan'uwanka game da ayoyiNa, kuma kada ku yi rauni ga ambatoNa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka tafi kai da ɗan'uwanka game da ãyõyiNa, kuma kada ku yi rauni ga ambatõNa |