Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 105 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَلَقَدۡ كَتَبۡنَا فِي ٱلزَّبُورِ مِنۢ بَعۡدِ ٱلذِّكۡرِ أَنَّ ٱلۡأَرۡضَ يَرِثُهَا عِبَادِيَ ٱلصَّٰلِحُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 105]
﴿ولقد كتبنا في الزبور من بعد الذكر أن الأرض يرثها عبادي الصالحون﴾ [الأنبيَاء: 105]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle haƙiƙa Mun rubuta a cikin Littafi baicin Ambato* (Lauhul Mahfuz) cewa ƙasa, bayina salihai, suna gadonta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙiƙa Mun rubuta a cikin Littafi baicin Ambato (Lauhul Mahfuz) cewa ƙasa, bayiNa salihai, suna gadonta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle haƙĩƙa Mun rubũta a cikin Littãfi baicin Ambato (Lauhul Mahfũz) cẽwa ƙasã, bayĩNa sãlihai, sunã gãdonta |