Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 106 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿إِنَّ فِي هَٰذَا لَبَلَٰغٗا لِّقَوۡمٍ عَٰبِدِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 106]
﴿إن في هذا لبلاغا لقوم عابدين﴾ [الأنبيَاء: 106]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne a cikin wannan (Alƙur'ani), haƙiƙa, akwai iyarwa (ga maganar da ta gabata* ga waɗansu mutane masu ibada) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne a cikin wannan (Alƙur'ani), haƙiƙa, akwai iyarwa (ga maganar da ta gabata ga waɗansu mutane masu ibada) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne a cikin wannan (Alƙur'ãni), haƙĩƙa, akwai iyarwa (ga maganar da ta gabãta ga waɗansu mutãne mãsu ibãda) |