Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 107 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَمَآ أَرۡسَلۡنَٰكَ إِلَّا رَحۡمَةٗ لِّلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 107]
﴿وما أرسلناك إلا رحمة للعالمين﴾ [الأنبيَاء: 107]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu aike ka ba face domin wata rahama ga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aike ka ba face domin wata rahama ga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aike ka ba fãce dõmin wata rahama ga talikai |