Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 108 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿قُلۡ إِنَّمَا يُوحَىٰٓ إِلَيَّ أَنَّمَآ إِلَٰهُكُمۡ إِلَٰهٞ وَٰحِدٞۖ فَهَلۡ أَنتُم مُّسۡلِمُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 108]
﴿قل إنما يوحى إلي أنما إلهكم إله واحد فهل أنتم مسلمون﴾ [الأنبيَاء: 108]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Abin sani kawai, ana yin wahayi zuwa gare ni ne, cewa, lalle ne, Abin bautawarku, Abin bautawa ne Guda. To shin ku masu miƙa wuya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Abin sani kawai, ana yin wahayi zuwa gare ni ne, cewa, lalle ne, Abin bautawarku, Abin bautawa ne Guda. To shin ku masu miƙa wuya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Abin sani kawai, anã yin wahayi zuwa gare ni ne, cẽwa, lalle ne, Abin bautãwarku, Abin bautãwa ne Guda. To shin kũ mãsu mĩƙa wuya ne |