Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 74 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَلُوطًا ءَاتَيۡنَٰهُ حُكۡمٗا وَعِلۡمٗا وَنَجَّيۡنَٰهُ مِنَ ٱلۡقَرۡيَةِ ٱلَّتِي كَانَت تَّعۡمَلُ ٱلۡخَبَٰٓئِثَۚ إِنَّهُمۡ كَانُواْ قَوۡمَ سَوۡءٖ فَٰسِقِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 74]
﴿ولوطا آتيناه حكما وعلما ونجيناه من القرية التي كانت تعمل الخبائث إنهم﴾ [الأنبيَاء: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Luɗu Mun ba shi hukunci da ilmi. Kuma Mun tsirar da shi daga alƙaryar nan wadda ke aikata munanan ayyuka. Lallesu, sun kasance mutanen mugun aiki, fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Luɗu Mun ba shi hukunci da ilmi. Kuma Mun tsirar da shi daga alƙaryar nan wadda ke aikata munanan ayyuka. Lallesu, sun kasance mutanen mugun aiki, fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Lũɗu Mun bã shi hukunci da ilmi. Kuma Mun tsĩrar da shi daga alƙaryar nan wadda ke aikata mũnãnan ayyuka. Lallesũ, sun kasance mutãnen mũgun aiki, fãsiƙai |