Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 73 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَجَعَلۡنَٰهُمۡ أَئِمَّةٗ يَهۡدُونَ بِأَمۡرِنَا وَأَوۡحَيۡنَآ إِلَيۡهِمۡ فِعۡلَ ٱلۡخَيۡرَٰتِ وَإِقَامَ ٱلصَّلَوٰةِ وَإِيتَآءَ ٱلزَّكَوٰةِۖ وَكَانُواْ لَنَا عَٰبِدِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 73]
﴿وجعلناهم أئمة يهدون بأمرنا وأوحينا إليهم فعل الخيرات وإقام الصلاة وإيتاء الزكاة﴾ [الأنبيَاء: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka sanya su shugabanni, suna shiryarwa da umurnin Mu. Kuma Muka yi wahayi zuwa gare su da ayyukan alheri da tsayar da salla da bayar da zakka. Kuma sun kasance masu bauta gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka sanya su shugabanni, suna shiryarwa da umurninMu. Kuma Muka yi wahayi zuwa gare su da ayyukan alheri da tsayar da salla da bayar da zakka. Kuma sun kasance masu bauta gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka sanya su shugabanni, sunã shiryarwa da umurninMu. Kuma Muka yi wahayi zuwa gare su da ayyukan alhẽri da tsayar da salla da bãyar da zakka. Kuma sun kasance mãsu bauta gare Mu |