Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 77 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَنَصَرۡنَٰهُ مِنَ ٱلۡقَوۡمِ ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَآۚ إِنَّهُمۡ كَانُواْ قَوۡمَ سَوۡءٖ فَأَغۡرَقۡنَٰهُمۡ أَجۡمَعِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 77]
﴿ونصرناه من القوم الذين كذبوا بآياتنا إنهم كانوا قوم سوء فأغرقناهم أجمعين﴾ [الأنبيَاء: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka taimake shi daga mutanen nan waɗanda suka ƙaryata da ayoyinMu. Lalle ne su, sun kasance mutanen mugun aiki. Sai Muka nutsar da su gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka taimake shi daga mutanen nan waɗanda suka ƙaryata da ayoyinMu. Lalle ne su, sun kasance mutanen mugun aiki. Sai Muka nutsar da su gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka taimake shi daga mutãnen nan waɗanda suka ƙaryata da ãyõyinMu. Lalle ne sũ, sun kasance mutãnen mugun aiki. Sai Muka nutsar da su gabã ɗaya |