Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 78 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَدَاوُۥدَ وَسُلَيۡمَٰنَ إِذۡ يَحۡكُمَانِ فِي ٱلۡحَرۡثِ إِذۡ نَفَشَتۡ فِيهِ غَنَمُ ٱلۡقَوۡمِ وَكُنَّا لِحُكۡمِهِمۡ شَٰهِدِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 78]
﴿وداود وسليمان إذ يحكمان في الحرث إذ نفشت فيه غنم القوم وكنا﴾ [الأنبيَاء: 78]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma Dawuda da Sulaiman sa'ad da suke yin hukunci a cikin sha'anin shuka a lokacin da tumakin mutane suka yi kiiwon dare a cikinsa. Kuma Mun kasance Masu halarta ga hukuncinsu |
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Dawuda da Sulaiman sa'ad da suke yin hukunci a cikin sha'anin shuka a lokacin da tumakin mutane suka yi kiiwon dare a cikinsa. Kuma Mun kasance Masu halarta ga hukuncinsu |
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Dãwũda da Sulaimãn sa'ad da suke yin hukunci a cikin sha'anin shũka a lõkacin da tumãkin mutãne suka yi kiĩwon dare a cikinsa. Kuma Mun kasance Mãsu halarta ga hukuncinsu |