Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 9 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿ثُمَّ صَدَقۡنَٰهُمُ ٱلۡوَعۡدَ فَأَنجَيۡنَٰهُمۡ وَمَن نَّشَآءُ وَأَهۡلَكۡنَا ٱلۡمُسۡرِفِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 9]
﴿ثم صدقناهم الوعد فأنجيناهم ومن نشاء وأهلكنا المسرفين﴾ [الأنبيَاء: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma Muka gaskata musu alkawari; sai Muka tserar da su da wanda Muke so, kuma Muka halakar da masu yawaitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka gaskata musu alkawari; sai Muka tserar da su da wanda Muke so, kuma Muka halakar da masu yawaitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka gaskata musu alkawari; sai Muka tsẽrar da su da wanda Muke so, kuma Muka halakar da mãsu yawaitãwa |