Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 8 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَمَا جَعَلۡنَٰهُمۡ جَسَدٗا لَّا يَأۡكُلُونَ ٱلطَّعَامَ وَمَا كَانُواْ خَٰلِدِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 8]
﴿وما جعلناهم جسدا لا يأكلون الطعام وما كانوا خالدين﴾ [الأنبيَاء: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu sanya su jiki, ba su cin abin ci ba, kuma ba su kasance madawwama ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu sanya su jiki, ba su cin abin ci ba, kuma ba su kasance madawwama ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu sanya su jiki, bã su cin abin ci ba, kuma ba su kasance madawwama ba |