Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 118 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَقُل رَّبِّ ٱغۡفِرۡ وَٱرۡحَمۡ وَأَنتَ خَيۡرُ ٱلرَّٰحِمِينَ ﴾
[المؤمنُون: 118]
﴿وقل رب اغفر وارحم وأنت خير الراحمين﴾ [المؤمنُون: 118]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ce: "Ya Ubangijina! Ka yi gafara, Ka yi rahama, kuma Kai ne Mafi alherin masu rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ce: "Ya Ubangijina! Ka yi gafara, Ka yi rahama, kuma Kai ne Mafi alherin masu rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ce: "Yã Ubangijina! Ka yi gãfara, Ka yi rahama, kuma Kai ne Mafi alhẽrin mãsu rahama |