×

Kuma wanda ya kira, tãre da Allah, waɗansu abũbuwan bautãwa na dabam, 23:117 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Mu’minun ⮕ (23:117) ayat 117 in Hausa

23:117 Surah Al-Mu’minun ayat 117 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 117 - المؤمنُون - Page - Juz 18

﴿وَمَن يَدۡعُ مَعَ ٱللَّهِ إِلَٰهًا ءَاخَرَ لَا بُرۡهَٰنَ لَهُۥ بِهِۦ فَإِنَّمَا حِسَابُهُۥ عِندَ رَبِّهِۦٓۚ إِنَّهُۥ لَا يُفۡلِحُ ٱلۡكَٰفِرُونَ ﴾
[المؤمنُون: 117]

Kuma wanda ya kira, tãre da Allah, waɗansu abũbuwan bautãwa na dabam, bã yanã da wani dalĩli game da shĩ (kiran) ba, to hisãbinsa yanã wurin Ubangijinsa kawai. Lalle ne, kãfirai bã su cin nasara

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ومن يدع مع الله إلها آخر لا برهان له به فإنما حسابه, باللغة الهوسا

﴿ومن يدع مع الله إلها آخر لا برهان له به فإنما حسابه﴾ [المؤمنُون: 117]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma wanda ya kira, tare da Allah, waɗansu abubuwan bautawa na dabam, ba yana da wani dalili game da shi (kiran) ba, to hisabinsa yana wurin Ubangijinsa kawai. Lalle ne, kafirai ba su cin nasara
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma wanda ya kira, tare da Allah, waɗansu abubuwan bautawa na dabam, ba yana da wani dalili game da shi (kiran) ba, to hisabinsa yana wurin Ubangijinsa kawai. Lalle ne, kafirai ba su cin nasara
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma wanda ya kira, tãre da Allah, waɗansu abũbuwan bautãwa na dabam, bã yanã da wani dalĩli game da shĩ (kiran) ba, to hisãbinsa yanã wurin Ubangijinsa kawai. Lalle ne, kãfirai bã su cin nasara
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek