Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 79 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَهُوَ ٱلَّذِي ذَرَأَكُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَإِلَيۡهِ تُحۡشَرُونَ ﴾
[المؤمنُون: 79]
﴿وهو الذي ذرأكم في الأرض وإليه تحشرون﴾ [المؤمنُون: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne Ya halitta ku a cikin ƙasa, kuma zuwa gare Shi ake tayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Ya halitta ku a cikin ƙasa, kuma zuwa gare Shi ake tayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne Ya halitta ku a cikin ƙasa, kuma zuwa gare Shi ake tãyar da ku |