Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 80 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿وَهُوَ ٱلَّذِي يُحۡيِۦ وَيُمِيتُ وَلَهُ ٱخۡتِلَٰفُ ٱلَّيۡلِ وَٱلنَّهَارِۚ أَفَلَا تَعۡقِلُونَ ﴾ 
[المؤمنُون: 80]
﴿وهو الذي يحيي ويميت وله اختلاف الليل والنهار أفلا تعقلون﴾ [المؤمنُون: 80]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne Wanda Yake rayarwa, kuma Yana matarwa, kuma a gare Shi ne saɓawar dare da yini take. Shin, to, ba za ku hankalta ba  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Wanda Yake rayarwa, kuma Yana matarwa, kuma a gare Shi ne saɓawar dare da yini take. Shin, to, ba za ku hankalta ba  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne Wanda Yake rãyarwa, kuma Yanã matarwa, kuma a gare Shi ne sãɓawar dare da yini take. Shin, to, bã zã ku hankalta ba  |