Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 45 - النور - Page - Juz 18
﴿وَٱللَّهُ خَلَقَ كُلَّ دَآبَّةٖ مِّن مَّآءٖۖ فَمِنۡهُم مَّن يَمۡشِي عَلَىٰ بَطۡنِهِۦ وَمِنۡهُم مَّن يَمۡشِي عَلَىٰ رِجۡلَيۡنِ وَمِنۡهُم مَّن يَمۡشِي عَلَىٰٓ أَرۡبَعٖۚ يَخۡلُقُ ٱللَّهُ مَا يَشَآءُۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[النور: 45]
﴿والله خلق كل دابة من ماء فمنهم من يمشي على بطنه ومنهم﴾ [النور: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah ne Ya halitta kowace dabba daga ruwa. To, daga cikinsu akwai waɗanda ke tafiya a kan cikinsu, kuma daga cikinsu akwai waɗanda ke tafiya a kan ƙafafu biyu, kuma daga cikinsu akwai waɗanda ke tafiya akan huɗu. Allah Yana halitta abin da Yake so, lalle Allah, a kan kowane abu, Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne Ya halitta kowace dabba daga ruwa. To, daga cikinsu akwai waɗanda ke tafiya a kan cikinsu, kuma daga cikinsu akwai waɗanda ke tafiya a kan ƙafafu biyu, kuma daga cikinsu akwai waɗanda ke tafiya akan huɗu. Allah Yana halitta abin da Yake so, lalle Allah, a kan kowane abu, Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne Ya halitta kõwace dabba daga ruwa. To, daga cikinsu akwai waɗanda ke tafiya a kan cikinsu, kuma daga cikinsu akwai waɗanda ke tafiya a kan ƙafãfu biyu, kuma daga cikinsu akwai waɗanda ke tafiya akan huɗu. Allah Yãna halitta abin da Yake so, lalle Allah, a kan kõwane abu, Mai ĩkon yi ne |