Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 44 - النور - Page - Juz 18
﴿يُقَلِّبُ ٱللَّهُ ٱلَّيۡلَ وَٱلنَّهَارَۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَعِبۡرَةٗ لِّأُوْلِي ٱلۡأَبۡصَٰرِ ﴾
[النور: 44]
﴿يقلب الله الليل والنهار إن في ذلك لعبرة لأولي الأبصار﴾ [النور: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Yana juyar da dare da yini. Lalle ne a cikin wannan akwai abin kula ga ma'abuta gannai |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yana juyar da dare da yini. Lalle ne a cikin wannan akwai abin kula ga ma'abuta gannai |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yanã jũyar da dare da yini. Lalle ne a cikin wannan akwai abin kula ga ma'abũta gannai |