Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 48 - النور - Page - Juz 18
﴿وَإِذَا دُعُوٓاْ إِلَى ٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦ لِيَحۡكُمَ بَيۡنَهُمۡ إِذَا فَرِيقٞ مِّنۡهُم مُّعۡرِضُونَ ﴾
[النور: 48]
﴿وإذا دعوا إلى الله ورسوله ليحكم بينهم إذا فريق منهم معرضون﴾ [النور: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka kira su zuwa ga Allah da ManzonSa, domin Ya yi hukunci* a tsakaninsu, sai ga wata ƙnngiya daga gare su suna masu bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka kira su zuwa ga Allah da ManzonSa, domin Ya yi hukunci a tsakaninsu, sai ga wata ƙnngiya daga gare su suna masu bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka kirã su zuwa ga Allah da ManzonSa, dõmin Ya yi hukunci a tsakãninsu, sai gã wata ƙnngiya daga gare su sunã mãsu bijirewa |