Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 47 - النور - Page - Juz 18
﴿وَيَقُولُونَ ءَامَنَّا بِٱللَّهِ وَبِٱلرَّسُولِ وَأَطَعۡنَا ثُمَّ يَتَوَلَّىٰ فَرِيقٞ مِّنۡهُم مِّنۢ بَعۡدِ ذَٰلِكَۚ وَمَآ أُوْلَٰٓئِكَ بِٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[النور: 47]
﴿ويقولون آمنا بالله وبالرسول وأطعنا ثم يتولى فريق منهم من بعد ذلك﴾ [النور: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna cewa, "Mun yi imani da Allah da kuma Manzo, kuma mun yi ɗa'a." Sa'an nan kuma wata ƙungiya daga gare su, su juya daga bayan wancan. Kuma waɗancan ba muminai ba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna cewa, "Mun yi imani da Allah da kuma Manzo, kuma mun yi ɗa'a." Sa'an nan kuma wata ƙungiya daga gare su, su juya daga bayan wancan. Kuma waɗancan ba muminai ba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã cẽwa, "Mun yi ĩmãni da Allah da kuma Manzo, kuma mun yi ɗã'ã." Sa'an nan kuma wata ƙungiya daga gare su, su jũya daga bãyan wancan. Kuma waɗancan ba mũminai ba ne |