Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 53 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿۞ وَهُوَ ٱلَّذِي مَرَجَ ٱلۡبَحۡرَيۡنِ هَٰذَا عَذۡبٞ فُرَاتٞ وَهَٰذَا مِلۡحٌ أُجَاجٞ وَجَعَلَ بَيۡنَهُمَا بَرۡزَخٗا وَحِجۡرٗا مَّحۡجُورٗا ﴾
[الفُرقَان: 53]
﴿وهو الذي مرج البحرين هذا عذب فرات وهذا ملح أجاج وجعل بينهما﴾ [الفُرقَان: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma shi ne Ya gauwaya tekuna biyu, wannan mai dadi, mai sauƙin haɗiya, kuma wannan gishiri gurbatacce, kuma Ya sanya wani shamaki a tsakaninsu da kariya mai shamakacewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shi ne Ya garwaya tekuna biyu, wannan mai dadi, mai sauƙin haɗiya, kuma wannan gishiri gurɓatacce, kuma Ya sanya wani shamaki a tsakaninsu da kariya mai shamakacewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shĩ ne Ya garwaya tẽkuna biyu, wannan mai dãdi, mai sauƙin haɗiya, kuma wannan gishiri gurɓatacce, kuma Ya sanya wani shãmaki a tsakãninsu da kãriya mai shãmakacẽwa |