Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 52 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿فَلَا تُطِعِ ٱلۡكَٰفِرِينَ وَجَٰهِدۡهُم بِهِۦ جِهَادٗا كَبِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 52]
﴿فلا تطع الكافرين وجاهدهم به جهادا كبيرا﴾ [الفُرقَان: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka kada ka yi ɗa'a ga kafirai, ka yake su, da shi, yaƙi mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka kada ka yi ɗa'a ga kafirai, ka yake su, da shi, yaƙi mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka kada ka yi ɗã'ã ga kãfirai, ka yãke su, da shi, yãƙi mai girma |