Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 198 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿وَلَوۡ نَزَّلۡنَٰهُ عَلَىٰ بَعۡضِ ٱلۡأَعۡجَمِينَ ﴾ 
[الشعراء: 198]
﴿ولو نـزلناه على بعض الأعجمين﴾ [الشعراء: 198]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma da mun saukar da shi a kan sashen Ajamawa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da mun saukar da shi a kan sashen Ajamawa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã mun saukar da shi a kan sãshen Ajamãwa  |